iqna

IQNA

hukuncin daurin shekaru
Bayan sukar ma’aikatar Kula da harkokin Nishaɗi a Saudiyya;
Tehran (IQNA) Kungiyar Demokradiyya a kasashen Larabawa ta sanar da cewa hukumomin Saudiyya sun yanke   hukuncin daurin shekaru 10 a kan Saleh Al-Talib, limamin Masallacin Harami.
Lambar Labari: 3487735    Ranar Watsawa : 2022/08/23

Tehran (IQNA) kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh tana yin amfani da makarantun kur’ani a kasar Aljeriya yada akidunta.
Lambar Labari: 3485058    Ranar Watsawa : 2020/08/05